Trending Bestseller

Tun Fil'azal

A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Love God Greatly

No reviews yet Write a Review
Paperback / softback
23 August 2024
$24.00
Ships in 3-5 business days
Hurry up! Current stock:
Babu abin da zai faru da zai ba wa Allah mamaki. Tun fil'azal Ya shirya Ya halicce abu mai rai a duniya. Tun fil'azal Ya halicce mutane a cikin siffar Shi. Tun fil'azal Ya so Ya yi zumunci da kowannen mu. Kuma tun fil'azal Ya na da Shirin fansan mu."A sa'ad da Allah ya fara halittar Sama da duniya." - Farawa 1:1Menene ya faru a lokacin da Allah Ya ke halittar duniya da dukkan abin da ke ciki? Menene ma'anar an halice mu a cikin siffar Allah? Menene ya faru a gonar a lokacin da Adamu da Hauwawu sun yi zunubi? Menene ya sa Allah Ya ba wa Adamu da Hauwawu zarafin samun 'ya'yan da aka hana su taɓawa? Ko da gaske ne ambaliyan ya mamaye duniya duk? Menene ya sa akwai bayyanen zuriya da dama a cikin Farawa? Menene ya faru a hasumiyan Babila?Tun Fil'azal wani binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida akana Farawa 1 - 11. Wannan binciken zai bincika labarin halita, tushen mutum, sakamakon zunubi kan duniya, alkawali nan take na fansa, dalilin ambaliyan, tanadin Allah ga Nuhu da iyalin shi, yarjejeniyan Allah ta farko da mutum, da kuma zuriyan Mai Ceto.Kodayake yin bincike da zurfi cikin Maganan Allah ya na kara kawo tambayoyin fiye da amsoshi, Tun Fil'azal zai tafi da kai tsaye cikin tunanin tauhidi da tambayoyin da mu ke fuskanta a cikin bangaskiyan mu. Yayin da mu ke binciken hanyan da Allah Ya halice mutum kuma Ya na zumuci da shi a farko, za mu koyi abubuwa da dama game da yadda Yak e aiki a cikin rayuwan mu da kuma a duniya a yau.Ki haɗa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako shida ko akan app namu na Love God Greatly. A can za ki samu abubuwan da ya shafi Tun Fil'azal a duka wurare biyu tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da Karin bayyani ta wurin karat una kullum da kuma jamma'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke biciken labaran halite a cikin Farawa 1-11.

This product hasn't received any reviews yet. Be the first to review this product!

$24.00
Ships in 3-5 business days
Hurry up! Current stock:

Tun Fil'azal

$24.00

Description

Customers Also Viewed

Buy Books Online at BookLoop

Discover your next great read at BookLoop, Australiand online bookstore offering a vast selection of titles across various genres and interests. Whether you're curious about what's trending or searching for graphic novels that captivate, thrilling crime and mystery fiction, or exhilarating action and adventure stories, our curated collections have something for every reader. Delve into imaginative fantasy worlds or explore the realms of science fiction that challenge the boundaries of reality. Fans of contemporary narratives will find compelling stories in our contemporary fiction section. Embark on epic journeys with our fantasy and science fiction titles,

Shop Trending Books and New Releases

Explore our new releases for the most recent additions in romance books, fantasy books, graphic novels, crime and mystery books, science fiction books as well as biographies, cookbooks, self help books, tarot cards, fortunetelling and much more. With titles covering current trends, booktok and bookstagram recommendations, and emerging authors, BookLoop remains your go-to local australian bookstore for buying books online across all book genres.

Shop Best Books By Collection

Stay updated with the literary world by browsing our trending books, featuring the latest bestsellers and critically acclaimed works. Explore titles from popular brands like Minecraft, Pokemon, Star Wars, Bluey, Lonely Planet, ABIA award winners, Peppa Pig, and our specialised collection of ADHD books. At BookLoop, we are committed to providing a diverse and enriching reading experience for all.